Checks Naija

Dantakarar Gwamnan APC Jamilu Gwamna Yayi Watsi Da Video Sa Tare Da Atiku, Yace Aikin Magwabta Ne

Dantakarar Gwamnan APC Jamilu Gwamna Yayi Watsi Da Video Sa Tare Da Atiku, Yace Aikin Magwabta Ne

 

Daga Muhammad Kabir Kano

 

Dafta Jamilu Isiyaku Gwamna, Dantakarar Jamiyar APC na Gwamnan Jihar Gombe, yayi Watsi da wani fefen video dake kewayawa yana nunashi tare da Alhaji Atiku Abubakar na Jamiyar ADC.

Jamilu Isiyaku Gwamna, Yace video tsohon daukane Wanda tun suna Jamiyar PDP akayishi Kuma shi da magoya bayansa tun ficewarsu zuwa APC basu sake canja shekaba.

Dantakarar Jamiyar APC yace tun sheakrar 2023 da suka fara kamfen din Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu basu canja raayiba.

Yayi kira da dimbin magoya bayansa da su kwantar da hankalinsu domin magwabata basuyi nasara akansa kuma abun da sukeyi alamun rashin cin nasarane

Related posts

Yobe Governorship:Tumsah Decries Plot To Scuttle His Aspiration

Abdullahi Yusuf

136,040 Thousands Decamps To APC In Kano… Don’t Give Out, Vote For Tinubu, Governor Yusuf

Muhammad Kabir Ya'u

2027:Kebbi Central APC Youths Pledge Massive Support for Sen. Aliero, Tinubu, Gov Idris

Abdullahi Yusuf

Leave a Comment

Prove your humanity: 6   +   7   =  
* By using this form you agree with the storage and handling of your data by this website.